Asirin wasu mazinata ya tonu yayin da suka makale a jikin juna bayan sun kammala lalata a wani otel
– Bayan sunyi sunyi su rabu sun kasa sai suka fara ihun neman taimako, inda mutane suka dauke su zuwa wajen wata bokanya domin ta raba su
– Wannan lamari dai ya faru a wani otel ne dake tsakiyar kasuwa, inda mutane suka yi dafifi domin kallon ikon Allah
Wani mutumi ya makale tsakanin kafafuwan wata mata bayan sun gama aikata lalatar su a wani dakin otel dake kusa da wata kasuwa a kasar Kenya.
Jaridar Nairobi News ta ruwaito mutanen sun fara ihun neman taimako ne bayan namijin yayi yayi ya kasa cire mazakutar shi daga jikin macen.
An dauki mutanen an kai su wajen wata mata mai maganin gargajiya, bayan mutane sunyi iya yin su sun kasa raba su.
Wanda lamarin ya faru a kan idon su sun ce, matar mai suna Sabina Moraa, dama can ana zargin ta wannan halayya ta bin maza duk kuwa da cewa tana da aure, hakan ya sanya mijinta yaje neman magani a wajen boka domin ya ganewa kanshi da idon shi. Bokan ya bashi wani magani da zan sanya mata.
A yayin da wasu suke ihun a bude suga mazinatan wasu kuma suna cewa a
Kira mijin matar ya zo ya taimaka ya karya maganin.
Da yake tabbatar da faruwar lamarin, shugaban hukumar ‘yan sanda na yankin, Philip Kimanzi, ya ce mutanen biyu sun makale a yayin da suke lalata a wani otel ita kuma matar da aka kaiwa ta karya asirin ta nemi wasu makudan kudade masu yawa.
Da aka tambayi bokar akan dalilin da ya sanya take bayar da irin wannan magani wanda zai tona asirin mutane, bokar mai suna Annete Mutheu ta bayyana cewa ta fito ne domin ta kawo karshen mutane irin wadannan a kasar Kenya.
Ga bidiyon yadda lamarin ya kasance a kasa:
Home» Labarai» Bidiyo: Allah Ya Tona Asirin Wasu Mazinata, Yayin Da Mazakutar Namijin Ta Makale Jikin Macen Bayan Sun Gama Lalatar Su
Bidiyo: Allah Ya Tona Asirin Wasu Mazinata, Yayin Da Mazakutar Namijin Ta Makale Jikin Macen Bayan Sun Gama Lalatar Su
Share this
|
|
Popular post
-
Fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa da ta shahara wajen fitowa mutuniyar banza kamar karuwa ko yar shaye-shaye mai suna Ha...
-
Wannan shine kro na biyu da tsohuwar jarumar zata kara aure sakamakon rasuwar tsohon mijinta Hamza Rijiyar Zaki wanda ya rasu shekarun bay...
-
The National Information Technology Development Agency (NITDA) has as its mandate to develop and regulate Information Technology (IT) in...
-
Wani likita da ya kware a harkar duba lafiyar mata mai suna Olatoye Ogundipe ya bayyana cewa daukar tsawon lokaci a wajen jima’i da y...
-
Illolinda Ke Tattareda Auren Sha'awa Auren Burgewa Ga Bidiyon A kasa





0 komentar:
Post a Comment