Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Karanta Martanin Hadiza Gabon Da Wani Yace Yanason Ya Mallaki Kamarta Ukku



Wani ma'abocin shafin Twitter ya bayyana cewa idan aka yi nasarar samar da fasahar samar da kwafin mutum to shi zai sa a kawomai kalar Hadiza Gabon guda 3, daya da safe daya da rana daya da dare, wannan rubutu da yayi ya dauki hankula ta yanda har itama Hadizar ta mayar da martani.
Hadizar ta ce mai Anya ba zai maka yawa ba?



Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies