
yau ma na sake zo muku da wakar fasihin mawaki Abul D ond da sabuwar mai suna “Tani da manu”.
Ga kada daga cikin baitocin wakar
==> Gobe da labari masoyita bazan boye ba.
==> Bana da kai zanyi ado
==> Hanya ta ba gargada biyo ta sai gida.
==> Sanu da sanu kulawar so bazata kare ba.
==> Fito filin ga mu kewa so baya karewa.
Download Here





0 komentar:
Post a Comment