Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Sabuwar wakar Ado Gwanja -Uwar Amarya Offical Audio




Music :: Sabuwar wakar Ado Isah Gwanja mai suna ” Uwar Amarya ” wakar da yayiwa uwar amarya domin nishadantar da masoyansa da kowa da kowa.

GA KADAN DAGA BAITIN WANNAN WAKAR:-
– Yanzu Babu Yake Uwar Amarya danke zan doka tamburana

– Maiki yaja dake ba dolene na raira baitukana
– duk sanda zana fara
– Sai na kira tabara
– Wanda kaban basira
– Inyi batu inkara
- Advertisement -
– Kara salatuka ga nura
– Ga uwar amarya
– Baban fadumatu zara
– Ga Uwar Amarya
– Da ahali sahabu jera
– Ga Uwar Amarya
Sai kushiga cikin Download domin sauke wannan wakar
Download Here

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies