Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da ya tambayeta yaushe zata yi aure?



Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa, Abdullahi ta baiwa masoyanta damar su mata duk tambayar da suke da ita zata basu amsa ta dandalinta na sada zumunta inda anan ne wani ya tambayeta Yaushe zakiyi aure?.
Nafisar ta bashi amsar cewa, 'ka san ranar mutuwar ka?

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies