Tsohuwar Jaruma Kannywood Ummi Zeezee Wacce Yanzu Itace Shugaba Mata Na Jam'iyyar PDP . Tayi Wani Magana Akan Zuwa Shugaba Kasa Buhari Kasar Amurka Inda Tace Bata Ji Dadin Haka Bah.
Inda Tace Gantali Kawai Yake Yi Kasa Zuwa Kasa ..
Ta Nuna Cewa Ba Yaya Aikin Sa.





0 komentar:
Post a Comment