Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Dalilin da yasa Nazir sarkin waka ya fasa baiwa wani mutum kyautar dubu dari 200 da yayi niyyar bashi




Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Waka ya bayyana cewa ya tambayi, idan ya bashi kyautar naira dubu dari biyu yaya zaiji?, sai ya bashi amsar cewa ai mutuwa kawai zanyi.

Nazir ya kara da cewa dan in tseratar da rayuwarshi sai na fasa bashi kyautar na rike kudina.

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies