Mu kullum cikin farin ciki muke
Masu Zaginmu sune 'YAN WAHALA
Alhamdulillahi mu ko ba komai muna zaune da iyayenmu lafiya
.
Kuma Tunda buhun Shinkafa yana Naira8400 muke walwala da nishadi
Bare kuma yanzu da Azzalumar Gwamnatin BABA BUHARI ta kawo tsadar abinci da wahalar rayuwa da sace sacen kudin Al'umma..
DAMA ABINDA KA SHUKA ZAKA GANI





0 komentar:
Post a Comment