
Gwamnatin BABA BUHARI Basa iya zuwa Ta'aziyya ko Jaje ko kuma yiwa Talakawan da suka zabesu aiki
--
Amma an kware a zuwa daurin aure KANO koda yake Abinka da AMARA KIRJIN BIKI koba komai Kunzo kusha TAUSHE kuyi SELFIE.
--
NIMA IDAN AURENA YAZO ZAN GAYYACI BABA BUHARI SHIN KO ZAIZO TUNDA DAI NIMA 'YAR NIGERIA CE KUMA ZAMU GANI IDAN ZAI IYA BIYAWA ANGONA SADAKIN
--
KODA YAKE MU MASU KARAMIN KARFINE DA WAHALA YAZO





0 komentar:
Post a Comment