Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Kannywood -Ina yin fim saboda mijina wayayye ne - Saratu Daso



Ina yin fim saboda mijina wayayye ne - Saratu Daso Jarumar fina-finan Hausa Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso ta ce mijinta ya barta ta ringa fitowa a fina-finan Hausa duk da tana da aure saboda mijinta wayayye ne kuma mai ilimi.
Gabanin ta fara fina-finan hausa shekaru 18 da suka wuce, Saratu Daso malamar makaranta ce. Kuma ta ce aure bai hana ta fim ba. Sannan ta fito a wasu fina-finan turanci.

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies