Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Tsoffin Shugabannin Kananan Hukumomi A Gwamnatin Gadujiyya Sun Koma Kwankwasiyya



Shugabannnin kananan hukumomin, wadanda suka kaiwa Sanata Kwankwaso ziyarar mubaya's a gidansa dake Abuja a jiya Laraba, sune kamar haka;
(1) Hon. Ado Isyaku Daddauda - Karamar Hukumar Bagwai
(2) Hon. MaiKaudi Yusuf 'Yar Gaya - Karamar Hukumar Dawakin Kudu
(3) Hon. Abubakar Mustapa - Karamar Hukumar Rogo
(4) Hon. Comrd. Ibrahim I. Jogana - Karamar Hukumar Gezawa
(5) Hon. Yusuf Shehu - Karamar Hukumar Kibiya
(6) Hon. Hassan Wa'azi - Karamar Hukumar Gabasawa
(7) Malami Ibrahim - Karamar Hukumar Shanono

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies