Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Sabuwar wakar Nura M Inuwa Da Mr Bangis Aye Aye-New song



Ku Saukar Da Sabuwar Nura M Inuwa Da Mr Bangis Aye Aye Aye
Wakar Aye Aye Daya Ce Daga Cikin Zafafan Wakokin Boka Album Na Mr Bangis Wanda Ya Fitar A Kwanakin Nan Inda Suka Yita Shida Mawaki Nura M Inuwa.
Hakika Wakar Tayi Matukar Dadi Kuma Tazo Da Wani Irin Sabon Salo Na Daban Wanda Baku Taba Jin Irin Saba.
Ga Kadan Daga Cikin Baitukan Wakar. BAITI :- Aye Aye Aye Nura M Inuwa Every Day She Day Calling My Phone, Idan Ko Na Ganta She Day Hide Her Face. Sai Kaji Tace Wai Ita Kunya Take Ji.
Ayi Sauraro Lafiya.
Download Here

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies