Albishirin ku ma'abota ziyarar wannan shafi ga mawakin siyasa wato Alphazazeez Muhammad ya sake rerawa shugaba muhammadu buhari waka a lokacin da ya cika 75 year's a duniya. Shekara 75 a duniya ba tare da satar dukiyar al,ummar Nigeria ba.... Shekara 75 kana aikin tabbatuwar Kasarmu Akan hanya kyakkyawa.... Shekara 75 Masu albarka, a gareka damu mutanen Nigeria.... Fatanmu Adduarmu Allah ya kara maka lafiyar da zaka cigaba da aikin samar da kyakkyawan tsari ga rayuwar masu tasowa a Nigeria... Happy Birthday Farin Dattijo.... Domin saukar da wannan wakar latsa nan
Download Here





0 komentar:
Post a Comment