Home

Music

Video

Kanny

Tags:

"Buri na in zama director kafun nayi aure" Jamila Nagudu



Babban jarumar Kannywood Jamila Umar Nagudu ta bayyana cewa babban burin ta shine ta zama mai bada umurni a film (director) kafun ta yi aure. Jarumar wadda ta share kimanin shekaru goma a harkan fim ta ce ta samu nasarori a wannan sana'ar da ita kanta ba zata irga ba kuma ba tada wani shiri na gaggawa na barin harkan domin a ganin ta har yanzu tana da sauran rawar da zata taka. Jarumar yar asalin garin Bauchi ta mika sakon godiya ga dukkan masoyan ta kuma ta bayyana cewa har yanzu ba su gama ganin rawar ta ba. Ku kasance da hausaloaded.com zamu kawo muku cikakkiyar hirae da ankayi da ita

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies