Home

Music

Video

Kanny

Tags:

(Bidiyo) Dadin kowa sabon salo episode 33


A karo na farko Sa'adatu ta fusata Gimbiya ta yadda har ta iya fidda hannu ta sharara mata mari, sannan cikin fushi ta bukaci ta durkusa har kasa ta baiwa Bintu hakurin laifin da tayi mata, idan ba haka ba kuma zata raba gari da ita. Sai dai kuma Sa;adatu ta zabi su raba garin da ;yar uwarta Gimbiya data durkusa ta baiwa Bintu hakuri. Shin ya za a kare ?
Sauke wannan bidiyon anan Download Here

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies