Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Za A Zubar Da Jini Idan Buhari Ya Kuskura Ya Kai Ziyara Ebonyi - Kungiyar IPOB



Kungiyar nan mai fafitikar kafa kasar Biyafara ta IPOB ta gargadi Shugaba Muhammad Buhari kan cewa idan har ya kuskura ya ziyarci jihar Ebonyi kamar yadda aka tsara a gobe Talata, za a zubar da jini. Kakakin Kungiyar ta IPOB, Emma Powerful ya jaddada cewa a shirye 'ya'yan kungiyar suke su sadaukar da rayukansu idan har Buhari ya sa kafa a Ebonyi saboda a cewarsa, Buhari zai ziyarar ce don ya nuna masu cewa mulki na Arewa.

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies