Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Yadda Ake Cinikin Bakin Haure Bakaken Fata A Matsayin Bayi A Kasar Libya



Batun cinikin bakin haure 'yan Afrika tamkar bayi a Libiya shi ne batun da ya dau hankalin kasashen Afrika da dama a 'yan kwanakin nan. Shugaban kungiyar tarayya Afrika ta AU Alpha Conde, ya yi tir da wannan mummunar harka. Shi kuwa shugaba Mahamadu Isufu na Nijar, ya bukaci babban taron AU da EU ya saka wannan batun cikin ajandar taron da za'a yi a kwanaki masu zuwa a Abidjan. A yayin da gwamnatin hadaka ta Libiya ta ce za ta binciki batun.

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies