Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Samun Zaman Lafiya A Jihar Kano, Ya Fi Zuwan Shugaba Buhari Jihar Kano



Hakika zaman lafiyar da al'ummar jahar Kano, suka samu ya dace ace koda shugaba Buhari bai ziyarci jahar ba, suyi mashi uzuri.
Don haka ina shawartar yan uwana al'ummar jahar Kano, da su kara godiya ga Allah da ya kawo mana Buhari a matsayin shugaban Najeriya, wanda ta sanadin shi, aka samu zaman lafiya a jahar Kano da ma Najeriya baki daya.
Domin ina da yakinin cewa har gobe shugaba Buhari yana alfahari da jahar Kano, kamar yadda al'ummar jahar Kano ke alfahari da shugaba Buhari.

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies