Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Samu Jaruman da suka samu Best Hausa Actress Award 2017 A London (kalli Hotuna)



Ramadan Booth a lokacin da yake karbar kyautar Best Hausa Actor in the African Films Award 2017 wanda Africa Voice Newspaper ta shirya kuma ta kaddamar jiya da daddare a kasar England. Allah ya sanya alkhairi. Hausazone tana taya Ramadan booth murna samun wannan kyauta.

Nafisa Abdullahi a lokacin da take karbar kyautar Best Hausa Actress in the African Films Award 2017 wanda Africa Voice Newspaper ta shirya kuma ta kaddamar jiya da daddare a kasar England. Allah ya sanya alkhairi. Hausazone.com na taya jaruma nafisa Abdullahi murna samun wannan kyauta

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies