Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Ni Da Shugaba Buhari Ba Ma Karbar Cikakken Albashi, Rabi Muke Karba, Inji Osinbajo



Ni Da Shugaba Buhari Ba Ma Karbar Cikakken Albashi, Rabi Muke Karba, Inji Osinbajo
"Dattakun shugaba Buhari ya yi daban da na sauran 'yan siyasa, a kasa irin Nijeriya burin 'yan siyasa bai wuce su zama biloniyoyi kamar Dangote ba, tun lokacin da na ga shugaba Buhari ya fara amsar rabin albashi ni ma nabi sahun sa wajen karbar rabin albashi na.
"Shugaba Buhari ya taba gaya min cewar “Tunda har gwamnati ta dauke mana dawainiyar gidan zama, zirga zirga da abinci, ba mu da bukatar cikakken albashi.
Tun daga wannan lokaci muka fara karbar rabi daga cikin albashin mu sauran rabin kuwa muna bari a asusun gwamnati", inji Osinbajo.

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies