Home

Music

Video

Kanny

Tags:

(BIDIYO) Dadin kowa sabon salo episode 27



Sa’adatu ta zo da wata sabuwa a wannan karon, ko ya zata kwashe? IB na cikin damuwa, don matsalolin da suka bujuro masa, ga kuma ya fara kokarin hada kan samari. Ko ya karshen wannan hada kan samarin zai zama? Gimbiya na cikin matsananciyar damuwa saboda tafiyar ‘yar’uwarta. Sabuwa ta gano wsabuwar dabara kuma ta nemi hadinkan Kuluwa. Kuluwa kuma tana da nata tunanin…
Sai kushiga cikin download domin sauke wannan bidiyon
Download Here

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies