Home

Music

Video

Kanny

Tags:

(bidiyo) Dadin kowa sabon salo episode 22


Idon Malam Musa ya rufe bayan da Hansatu tayi masa Papalolo da cikin tsumma, yayin da ya fara kasafta albashinsa inda ya fara tunanin siyan ragon suna ya tirke abinda ya tunzura Baraka ta faiyace masa gaskiyar al'amari game da cikin Hansatu, sai dai kuma hatsaniya ta barke bayan faruwar haka.
Download Here

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies