Home

Music

Video

Kanny

Tags:

ANYIMIN WAHAYIN MUTUWAR BUHARI:INJI SANATA ALI WAKILI BAUCHI



ANYIMIN WAHAYI A DAREN JIYA CEWAR SHUGABA MUHAMMADU BUHARI ZAI MUTU KAFIN ZABEN 2019-SANATA ALI WAKILI DAGA JIHAR BAUCHI Wani sanata mai wakiltar Bauchi ta kudu mai suna Ali wakili ya sheda cewa anyi masa wahayi a lokacin da yake bacci cewa shugaban kasa muhammadu Buhari zai mutu kafin zaben 2019 inji sanatan. Naga Al'ummar Nigeria cike da bakin ciki yayinda wasu suke farin ciki an nunamin mutuwar har lokacin da aka kaishi makabarta naga yanda makabarta ta cika makil a lokacin da akaje kai shubaga Buhari kushewa wanda daga nan ne kawai sai na farka.... Zamu kawo maku cikakkar fita da akayi da sanatan akan wannan wahayi da yayi ikirarin anyi masa.
Source Arewafamily

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies