INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN Mahaifiyar Sheik Sani Yahaya Jingir Ta Rasu Allah ya yi wa Hajiya Inna rasuwa wacce uwa ce ga Ash-sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir shugaban majalisar malamai na kasa na kungiyar Jama'atu Izalatul Bidi'a Wa'ikamatus Sunnah, an kuma yi jana'izar ta kamar yarda addinin musulunci ya tanadar a birnin Jos. Da fatan Allah ya jikan ta da rahama amin. Daga Comrade Salim Abubakar Imam Jingir.
ALLAH yayiwa Mahaifiyar Sheik Sani Yahaya Jingir Rasuwa
Share this
|
|





0 komentar:
Post a Comment