Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Yadda shugaba Buhari ya gudanar da Sallar Idi a garin Daura (Hotuna)


Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fita sallar Idi - Shugaban kasa ya samu rakiyar manyan hadimansa da sauran jama'a A yau ranar babbar Sallah, 10 ga watan Zulhijja, wanda yayi daidai da 1 ga watan Satumba ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gudanar da sallar Idi a garin Daura na jihar Katsina. Shugaba Buhari ya samu rakiyar manyan hadimansa zuwa masallacin Idi na kofar Arewa dake cikin garin Daura, inda ya hadu da mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Faruk Umar Faruk A ranar Laraba 30 ga watan Agusta ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa garin Daura don yin bikin Sallah. Idan za’a tuna, Buhari ya dade bai je garin Daura ba. -idi-a-garin-daura-hotuna.html

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies