Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Yadda Aka Kama wani Dan shekara 70 yayiwa yar shekara shida fyde


Yanzu aka kama wani tsohon banza wanda ya kusa shekara 70, A unguwar mu inda aka kamashi yanayiwa wa yarinya yar shekara 6 Fyade, Inda yarinyar tace kullum sai yazo ya rike hannun ta sai ya wuce da ita zuwa wani gida da ba'a gama ginashi ba sai yayi lalata da ita. Yau dai dubun sa ta cika inda leburori da suke aiki A wannan ginin da yake yiwa wannan yarinya Fyade yau sunzo dan ci gaba da aikin sai Suka kama wannan tsohon banzan. Abun takaici ma Dansa babba da yazo gun yama rasa abunda zaice nan take ya bar gun cikin kuka da takaici.

Daga Muhammad Ismail Ali. Hausa times

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies