Mijina Ya Aure Ni Domin Jari Ne - InJi ASMA'U Sani Jaruma Asma'u Sani Aure na ya mutu sakamakon zaton da mijin dana aura keyi ni mai kudi ce. Sharfuddeen Baba, Kano Jaruama Asma’u Sani ta bayyana cewa auren ta ya mutu da mijin data aure, sakamakon zaton da ya yi na cewar yadda yake ganin ta tana fitowa acikin fina-finan Hausa a matsayin mai kuɗi, ya dauka cewar ni mai kudin ce inji Jaruma Asma’u Sani.
Hausamini
0 komentar:
Post a Comment