NAIJ.com ta samu dai cewa jarumar da ta bayyana cewa yanzu haka ta fito a fina-finai akalla 20 ta kuma ce harkar fim itace ta koya mata hakuri, zama da mutane, da kuma kai zuciya ne sa da a da bata da su. Jaruma Halima Ibrahim ta ci gaba da cewa ita yanzu har iyayen ta ma dai mamakin kyawawan halayen ta suke yi tun bayan shigar ta harkar fim din gadan-gadan. Tun farko dai jarumar ta bayyana cewa ta dade tana sha'awar harkar ta fina-finan tun tana karama amma bata fito ta fadawa iyayen ta ba sai da ta kammala karatun ta na Digiri a jami'a
Home» Kannywood» Dandalin Kannywood: Yadda harkar fim ta maida ni mutunniyar kirki - Jaruma Halima Ibrahim
Dandalin Kannywood: Yadda harkar fim ta maida ni mutunniyar kirki - Jaruma Halima Ibrahim
NAIJ.com ta samu dai cewa jarumar da ta bayyana cewa yanzu haka ta fito a fina-finai akalla 20 ta kuma ce harkar fim itace ta koya mata hakuri, zama da mutane, da kuma kai zuciya ne sa da a da bata da su. Jaruma Halima Ibrahim ta ci gaba da cewa ita yanzu har iyayen ta ma dai mamakin kyawawan halayen ta suke yi tun bayan shigar ta harkar fim din gadan-gadan. Tun farko dai jarumar ta bayyana cewa ta dade tana sha'awar harkar ta fina-finan tun tana karama amma bata fito ta fadawa iyayen ta ba sai da ta kammala karatun ta na Digiri a jami'a
Share this
|
|

0 komentar:
Post a Comment