Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Dalilin da ya sa 'yan gudun hijira ke komawa Kiristanci


Dubban 'yan gudun hijirar Iran da ke neman mafaka a kasar Netherlands ne ke komawa addinin Kirista, inda da yawansu ke cewa suna barin addininsu ne don su samu dalilin da zai sa a ba su mafaka. A yanzu hukumomin Netherlands suna yin tsauraran tambayoyi don gane ko masu shiga Kiristancin suna yi ne har cikin zuciyarsu ko don yaudara. Amma ta yaya za su iya sanin ainihin abin da ke zuciyar mutanen?

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies