Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Chelsea ta sayi Danny Drinkwater daga Leicester City


Chelsea ta sayi Danny Drinkwater daga Leicester City Kungiyar Kwallon Kafa ta Chelsea ta sayi Danny Drinkwater daga Leicester City a kan fam miliyan 35 gabanin rufe kasuwar saye da sayar da 'yan wasan Turai ranar Alhamis. Dan kwallon ya taka muhimmiyar rawa a lokacin da Leicester City ta lashe kofin Premier a kakar shekarar 2015-16. Hakazalika Chelsea ta sayi Davide Zappacosta daga kungiyar Torino a kan yarjejeniyar shekara hudu, sai dai ba a bayyana farashin da aka sayi dan wasan ba. Drinkwataer mai shekara 27 ya yi wa Leicester City wasa 35 a Premier a shekarar da suka lashe gasar.

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies