Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Sabon Tsarin Airtel Da ZaKa Sami Naira 2,000 Da Kuma 1500MB Akan #100

Airtel Sun Sake  Fitar Da Wani Tsari Mafi RahusaDabasu Taba Fitarwa Ba, Wannan Tsarin KuwaShine, Zaka Ninka KudinKa Zuwa Sau X20
Yadda Tsarin Yake Idan Kasa Naira Dari Ka SiyaTsarin Zasu BaKa
Airtel Call: #918 Loacal Call Kuma Waton KudinKiran Any NetworK Shikuma Zasu Baka #325Family And Friends Kuma Zasu BaKa #200 DataKuma Zasu BaKa 135MB Sai Kuma Social MBZasu BaKa 12MB
Duk A Naira 100 Kacal,
Idan Kuma Kayi Na Naira Dari Biyu Zasu BaKa #500 Na Kiran Kowane NetworK SaiKuma #1,500Nayin Brawsing
Shi Kuma Akan Naira Dari Biyu Kacal
Tsarukan Suna Da Yawa Ya Kuma Danganta Daga Kudin Da Kasa Kuma Ka Shiga Tsarin
Domin Shiga Tsarin Saika Danna WadannanNumbobin Bayan Kasa Kudin Cikin WatarKa
1, Idan Na #100 Ne SaiKa Danna *241*100#
2, Idan Na #200 Ne SaiKa Danna *241*200#
3, Idan Na #300 Ne SaiKa Danna *241*300#
4, Idan Na #500 Ne SaiKa Danna *241*500#
5, Idan Na #1,000 Ne  SaiKa Danna *241*1000#
Sai Dai Wannan Tsarin Ba Kowane SIM Din AirtelNe Kinyi Ba, Sai Dai SIM Din Dasu Za6a Da Suyi,
Taya Zan Iya Gane SIM Dina Zai Sami WannanGarabasar?
Ka Danna *241*100# Waton Katabbatar BaKasaKudinba Tukunna, Idan Sun Nunama InsufficientCredit, To HaKan Na Nuni Da Cewa Da ZararKasa Kudi Toh SIM DinKa Zaiyi
Idan Kuma Su Nunama
"Dear Custumer, you can get 6 times bonus byrecharging using *555*PIN#. Get 600% bonusNow"
To Wannan SIM Din Bazaiyi Ba SaiKa Jaraba AWani
Kwana Nawa Ne Kudin Da Data Suke Expire??
Data Da Call Bonus Din Yakan Dauki TsahonKwanaki Talatin Kafin Yayi Expire, Valid For 300Days.
A Wane Wayane Tsarin Ke Aiki,??
Yana Amfani A Kowane Irin Waya Ba WaniTangarda
Yazanyi Na Duba Bonus Dina Da Data Bayan NaSiya??
Ka Danna *123*123# Zasu Nuna Maka DataDinKa Da Kuma Sauran KudinKa

-Yushauba

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies