Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Ni cikakkiyar yar tasha ce – Inji Jamila Nagudu


Ni cikakkiyar yar tasha ce – Inji Jamila Nagudu - Jamila Nagudu ta baana cewa ta cikakkiar yar tasha ce - A cewarta da namiji ya yaudareta gwara ya mutu - Ta bayyana hakan ne a cikin shirim fim din duduwa Fitacciyar jarumar kannwood wacce ta shahara a bangaren barkonci, soyayya, da ban tausayi wato Jamila Nagudu tace ita cikakkiyar Yar tasha ce kuma bazata ragawa duk wani namijin da yayi yunkurin cin mutuncinta ba. Jarumar ta kara dacewa da saurayi ya yaudareta gwara ya mutu. Jamila nagudu ta bayyana haka ne a wani shiri mai suna duduwa inda ta fito a matsayin makaryaciya a wannan fim din.

Source https://hausa.naij.com/1122502-ni-cikakkiyar-yar-tasha-ce-inji-jamila-nagudu.html

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies