Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Karshen duniya: An kama wata malama da ke zina da daliban ta maza a makabarta


Karshen duniya: An kama wata malama da ke zina da daliban ta maza a makabarta Wata kotu a kasar Amurka ta bayar da umurnin a daure wata malamar makaranta mai suna Charli Parker dake koyarwa a jihar Alabama bisa zargin ta da akeyi da kwanci da wasu maza daliban ta biyu a makabarta. Alkalin kotun dai ya yanke hukuncin daurin shekaru 3 ne bayan da wadda ake zargin Miss Parker dake da shekaru 31 a duniya da laifin ta amsa laifin tayi.

NAIJ.com dai ta samu daga majiyar mu cewa tsohuwar malamar Parker wadda a da ta ke koyar da yara kwallon Basketball da kuma motsa jiki a zarge ta ne da yin lalata har sau goma sha daya da daya daga cikin daliban nata a tsakanin shekara ta 2014 zuwa 2016.

Haka ma dai jim kadan bayan an kama matar sai yan sanda suka kama mijin nata shima inda aka makashi kotu ana zargin sa da laifin kwanciya da wata daliba a makarantar.

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies