Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Dadin kowa sabon salo episode 15


Dadin Kowa Sabon Salo Episode 15 Malam Musa ya debo ruwan dafa kansa inda ya kara rura wutar dake faman ci a cikin gidansa, a inda Hafsatu ke taci alwashin maganin Baraka kuma ta je wajen Kyauta don sake yin damara. Tsuguni tashi bata kare ba tsakanin Sallau da Dantani domin wannan kullin da yake tsakaninsu bai warware ba. Da alama Malam Audi yayi Magana mai harshen a wajen matar abokinsa Ayuba, amma kuma wannan shirin mai yiwuwa ne? Malam Hassan ya kaiwa abokinsa Malam Nata’ala ziyara amma ta bayar da shawara, ko ya ziyarar zata kasance? Yanzu sai kushiga cikin download it here domin sauke wannan bidiyon Download It Here -Arewa

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies