Home

Music

Video

Kanny

Tags:

ALLAH yayiwa Dan masanin kano rasuwa


Allah yaiwa Mai tama sule, wato Dan masanin kano rasuwa ayau ranar littinin 03/06/2017 ALLAH jikanshi yayi masa rahama kuma yasa yahuta. Mai tama sule na daya daga cikin manyan yan siyasar arewa tun a lokacin yana saurayi Yarasune bayan yayi jinya a asibitin Cairo Babban birnin misra wato Egypt.... Kukasance tare damu domin kawo muku cikakken tarihin marigayin

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies