Kofin league Cup na kwallon kafar ingila (EFL) zai samu sabon suna daga 2017-2018 inda za a kiransa da kofin Carabo
Kamfanin Carabo na kasar Thailand tuni ya kulla yarjejeniyar daukar nauyinkungiyar Reading
Kamfanonin da suka taba kulla irin wannan yarjejeniyar ta daukar gasar cin kofin sun hada da Milk Marketing Board da Cocacola





0 komentar:
Post a Comment