Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Yaya Toure yanemi gafarar Mancity

Dan was an tsakiya na Man city Yaya Toure yanemi gafarar kungiyar
Saboda Abinda yafaru abaya.

Kocin Man city Guardiola Yace baizai sanya Toure wasaba Sai lokacinda wakilinsa ya nemi gafara akan sukar da Yayi masa Saboda kin sanya dan kwqllon cikin jerin wadanda Zasu buga wasan zakarun turai.

Toure ya wallafa a shafinsa na Facebook"Ina Neman gafara a madadi na Wanda ke wakiltata."

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

No.1 Nigerian Blog || Free Download | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies