Alison madueke tsohuwar minidster man fetur a nigeria wadda ake zargi da wawure makudan judade daga aljihun gwamnati
Hukuma EFCC tace batajanye karar da ta shigarba
Haryanzu dai madueke tana London
Kazalika EFCC bata tabbatarda sace dalar smurka biliyan daya ta hanyar babban banki ba





0 komentar:
Post a Comment